Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yanayi Da Muhalli: Matakan Shawo Kan Matsalar Kwararowar Hamada A Najeriya, Nuwamba 10, 2023


Aisha Mu'azu
Aisha Mu'azu

Kazalika Dr. Fatima Aliyu Magaji, ta yi bayyani a game da yadda matasa jakadun GREAT GREEN WALL suke daukan darussa daga wasu kasashen domin samun irin nasu mafita da za su dace da matsalolin da kasashen suke fama da su.

Wannan makon, shirin Yanayi Da Muhalli Dr. Rabi'u Tukur Hassan, masanin tattalin arziki ya yi duba ne akan irin rawar da gwamnatoci za su iya takawa wajen magance matsalar kwararowar hamada.

Domin sauraron cikaken shirin, a latsa nan:

Yanayi Da Muhalli: Matakan Shawo Kan Matsalar Kwararowar Hamada A Najeriya, Nuwamba - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:43 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG