Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane 150 A Jihar Neja


'Yan Bindiga
'Yan Bindiga

Hukumomin sun ce "sun zo ne a kan babura kusan 100 kowannensu dauke da mutane uku."

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wani kauye a jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, inda suka kashe mutane takwas tare da yin garkuwa da kusan mutane 150 a wani sabon harin a jihar.

Hukumomin karamar hukumar sun shaidawa kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP cewa, wasu maharan kan babura sun kai farmaki kauyen Kuchi da ke jihar Neja a daren Juma'a, inda suka kashe mutane takwas tare da yin awon gaba da mutanen kauyuka kusan 150.

Yan Bindiga
Yan Bindiga

Hukumomin sun ce "Sun zo ne a kan babura kusan 100 kowannensu dauke da mutane uku." Babu wani taimako da ya samu a tsawon sa'o'i uku da suka yi cikin kauyuka."

Kungiyoyin da suka boye a dazuzzukan jihohin Zamfara, Katsina, Kaduna da Neja, sun yi kaurin suna wajen sace-sacen mutane, ciki har da dalibai da yawa a makarantu a shekarun baya-baya nan.

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG