Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tinubu Ya Kirkiri Ma’aikatar Bunkasa Kiwon Dabbobi


Shugaban Najeriya, Bola Tinubu,
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu,

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanarda kirkirar Ma’aikatar Bunkasa Kiwon Dabbobi ta tarayya.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanarda kirkirar Ma’aikatar Bunkasa Kiwon Dabbobi ta tarayya.

Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a yau Talata sa’ilin daya kafa wani kwamitin shugaban kasa akan gudanar da sauye-sauye a harkar kiwon dabbobi a dakin taron fadar shugaban kasa dake Abuja.

Shugaban kasar ne zai jagoranci kwamitin, a yayin da tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Attahiru Jega, zai kasance mataimakinsa.

Dandalin Mu Tattauna

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG