Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tattaunawa da 'Yan Tawaye Sai Tsohon 'Dan Tawaye


Shugaban kasar Chadi, Idriss Deby.
Shugaban kasar Chadi, Idriss Deby.

Liman Maigari wani dan kasar Kamaru ne ya fadi haka a tattaunawarsu da wakilin Sashen Hausa Mamadou Danda.

Tunda shugaban ‘yan Boko Haram yayi wata sanarwa na a zauna akan tebur shawarwari da kasashen ke yaki dasu ayi sulhu a jogorancin shugaban kasar chadi Idriss Deby har yanzu ba’a ji ta bakin gwamnatin Kamaru ba.

Saidai mai magana da yawun gwamnatin Kamarun wato ministan sadarwa Isa Chiroma Bakari wanda ya fada jiya cewa bai kamata ba 'yan jarida da surika yada labaran da basusan tushen saba musamman ma labaran 'yan Boko Haram.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:00 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG