No media source currently available
Hukumomi a Ghana sun tashi tsaye wajen yaki da masu hakkar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, wadanda ke lalata ruwan sha da miliyoyin mutane ke amfani da shi, da wasu rahotanni