Taskar VOA: Ya Kamata Al’ummar Arewa Mu Hada Kai Mu Yafe Wa Juna Mu Kuma San Inda Dare Ya Mana-Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya ce shugaba Tinubu yana kaunar Arewa da al'ummarta kuma dalili kenan da yasa ya bada kashi 62 cikin 100 na majalisar zartarwar sa ga 'yan arewa. Abin da ya rage shine Arewa ta hada kai domin samun ayyukan ci gaba daga wannan gwamnati.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya