TASKAR VOA: Wata Kotun Soja ta gurfanar da wasu sojojin Najeriya don aikata laifukan da suka hada da cin zarafi da take hakkin fararen hula
Wata kungiya mai suna "Femmes en Marche" tana aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa wadanda ke kokarin taimaka wa iyalai da ke tserewa daga Burkina Faso; yayin da ake ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, malamai na jan hankali akan muhimmancin wannan wata da falalarsa, da wasu rahotanni