TASKAR VOA: Siyasar Amurka ta na ci gaba da canja salo yayin da shugaba Biden ya janye takararsa ya goyin bayan mataimakiyarsa Kamala Harris
Tarihin Kamala Harris mace bakar fata ta farko da ta taba zama mataimakiyar shugaban Amurka, kuma ta tsaya takarar shugaban kasa; MDD ta na fadi-tashin tara isasshen kudi don shawo kan babbar matsalar yunwa da mutane ke fama da ita a arewa maso gabashin Najeriya da rikici ya shafa, da wasu rahotanni
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya