Sannan a ci gaba da kokarin mayar da 'yan gudun hijira garuruwansu, gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta sake rufe wasu sansanonin 'yan gudun hijira hudu wadanda suka samar da matsuguni ga iyalai dubu goma sha daya, da wasu rahotanni