TASKAR VOA: Shekaru ashirin kenan da kungiyar Al-Qaeda ta kaddamar da munanan hare-haren ta’addanci da jiragen sama a Amurka wanda - 9/11
A cikin shirin na wannan makon Amurka ta kawo karshen yakin da take yi da kungiyar Taliban a Afghanistan amma sojojin Amurkan da dama sun rasa rayukansu a yakin, ciki har da Christopher Horton wanda matar sa, Jane Horton ce mai ba da shawara ga iyalan sojojin da suka mutu, da wasu rahotanni