TASKAR VOA: Sabbin Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya Sun Ziyarci Jihar Borno, Tare Da Shan Alwashin Murkushe Kungiyar Boko Haram
A cikin shirin TASKA na wannan makon bayan mako guda nada su, sabbin manyan hafsoshin sojin Najeriya sun ziyarci jihar Borno, wurin da yafi fama da rikici Boko Haram. Manyan hafsoshin sojin sun gana da gwamnan jihar, inda suka sha alwashin murkushe kungiyar ta Boko Haram, da wasu sauran rahotanni