No media source currently available
Jami’an hukumar jiragen kasa a Najeriya sun ce har yanzu ba a san inda fasinjoji 168 suke ba, sama da mako guda bayan harin da aka kai kan jirgin kasa da suke tafiya a ciki a yankin jihar Kaduna, da wasu rahotanni