A cikin shirin na wanan makon gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta dauki matakin rufe dukkan sansanonin ‘yan gudun hijira a jihar domin mayar da ‘yan gudun hijirar garuruwansu saboda su samu damar yin noma da sauran sana’o’i, da wasu rahotanni