No media source currently available
Fiye da shekara goma kenan da gwamnati Ghana ta sanya hannu a dokar inganta rayuwar masu fama da nakasa, sai dai har zuwa wannan lokaci, masu fama da nakasa a kasar ba su ganin tasirin wannan doka, da wasu rahotanni