No media source currently available
TASKAR VOA: A cikin shirin wannan makon za ku ga yadda masu zanga-zanga a jihar Filato a Najeriya suka balle rumbunan tara abinci na gwamnati inda suka yi ta kwasar kayan abinci, da wasu sauran labarai.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum