No media source currently available
A jamhuriyar Nijar, cibiyar horar da manyan hafsoshin soji ta yaye manyan sojoji 116 daga kasashen Afirka goma sha daya, bayan samun horo kan dabarun jagorancin yaki na zamani, wasu rahotanni