No media source currently available
A cikin shirin TASKA na wannan makon hukumar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Jamhuriyar Nijar, ta yi nasarar kama wasu miyagun kwayoyi masu darajar kudi CEFA miliyan dari da hamsin, da wasu sauran rahotanni.