TASKAR VOA: Bayanan masu sharhi kan al’amuran Najeriya akan dalilan da suka sa rashin aiki ke karuwa
- Zahra’u Fagge
- Haruna Shehu
- Grace Oyenubi
- Murtala Sanyinna
- Binta S. Yero
A Senegal ma matasa da suka kammala karatun jami’a suna fuskantar kalubale na rashin samun aikin yi da ya dace da fannin karatun da suka yi; Alkaluman kungiyar Statista, na nuna cewa bana, ana sa ran ma’aunin matsalar rashin aikin yi a nahiyar zai karu zuwa kashi bakwai cikin dari, da wasu rahotanni