No media source currently available
Ana ci gaba da zaman dar-dar tsakanin Fulani makiyaya da al'ummar Ejura a kudancin Ghana, yayin da majalisar gargajiya ta al’umar Ejura ta bai wa Fulani makiyaya a yankin umarnin ficewa, da wasu rahotanni