TASKAR VOA: An Gudanar Da Bukin Ranar Yaki Da Yoyon Fitsari Ta Duniya A Jamhuriyar Nijar
A cikin shirin na wannan makon tun bayan da shugaban kasar Najeriya ya sanar da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon babban hafsan sojin kasar, ‘yan kasar ke ci gaba da tsokaci a game da irin aikin dake gaban sabon babban hafsan sojin, musamman batun Boko Haram da wasu sauran rahotanni.