No media source currently available
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, al’ummomin Kudancin Kaduna a Najeriya sun bukaci hukumomi da su tashi tsaye don kawo karshen hare-haren da ‘yan bindiga ke kai musu da kuma wasu sauran rahotanni.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum