No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon Iyayen dalibai a Najeriyar na ci gaba da nuna takaici sakamakon ci gaba da yakin aiki da malaman jami’o’i a kasar suke yi, da wasu rahotanni