Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron APC na Kasa


APC
APC

Yau jamiyar APC ke gudanar da babban taron ta na kasa a Abuja.

Yau jamiyar APC ke gudanar da babban taron ta na kasa a Abuja, domin zaben sabin shuwagabanin da zasu tafiyar da ragamar kungiyar.

Daya daga cikin ma halarta taron Malam Sagir Ali yana mai bada shawara ga janar Muhammadu Buhari,mai ritaya cewa inda har ya zamana bashi ya tsaya takara ba yayi hakuri ya marawa wanda aka tsayar saboda kasancewar bashi ya tsaya takara ba ana iya hasaran kuri’a.

Ya kuma kara da cewa jama’ar jamiyar APC za suyi iya kokarin su domin ganin cewa ankawar da Gwamnati mai ci yanzu an kafa gwamnati mai adalci.

Koda yake akwai masu harsashen cewa janar Muhammadu Buhari,mai ritaya ne yafi chan-chanta tsayawa takaran shugaban kasa a jamiyar ta APC wasu kuwa na gani ya barwa masu kananan shekaru.
Taron APC na kasa - 3'35"
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG