Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tambuwal: Lauyoyi Sunce Janye Dogarawan ya Sabawa Dokokin Kasa


Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Muryar Amurka. (File Photo)
Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Muryar Amurka. (File Photo)

‘Yan Nigeria na ci Gaba da Bayyana Jin takaici da janye dogarawan tsare Kakakin Majalisar Wakilan Nigeria.

Kwana daya bayanda Kakakin Majalisar Wakilan Nigeria Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa ya fice daga jam’iyyar PDP mai mulkin kasa, ya koma jam’iyyar adawa ta APC, hukumomi sun janye dogarawan dake gadinsa. Wannan abin ya fusata ‘yan Nigeria da yawa, cikinsu harda Lauya Yusha’u Waziri Mamman da ya zanta da Jummai Ali.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:45 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG