Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugabannin Addinan Najeriya Sun Roki Jama'a su Taya Masu Mulki da Addu'a da Fatan Alheri


Shugabannin addinan Najeriya.
Shugabannin addinan Najeriya.

A daidai wannan lokaci ne shi kuma Sheikh Dahiru Bauchi yayi rantsuwa da Allah cewa ba ya cikin masu yiwa shugaba Jonathan yakin neman tazarce.

Bayan an samu canjin shugabanci a jam'iyar PDP mai mulkin kasar Najeriya, shugabannin addinai sun shawarci yan kasar game da irin kalaman da su ke furtawa dangane da masu mulkin kasar. A daidai wannan lokaci ne kuma Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya fito fili karara ya nisanta kan shi da batun cewa ya na cikin kwamitin da shugaba Goodluck Jonathan ya kafa don a yi mi shi yakin neman tazarce.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:13 0:00
Shiga Kai Tsaye

Wakilin Sashen Hausa Abdulwahab Mohamed ne ya hada rahoton kuma ya aiko.
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG