Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rema Ya Zama Mawakin Najeriya Na Farko Da Ya Yi Waka A Bikin Ballon d'Or


Rema a bikin karrama mawaka na MTV Video Music Awards Photo Gallery.
Rema a bikin karrama mawaka na MTV Video Music Awards Photo Gallery.

Lionel Messi na kasar Argentina ne ya lashe kambun na bana yayin da ya kara da zaratan ‘yan wasa irinsu Erling Haaland.

Fitaccen mawakin Najeriya Rema ya nishadantar da mahalart bikin ba da kambun Ballon d’Or da aka yi a Paris babban birnin Faransa.

Rema ya yi fitacciyar wakarsan nan da ke tashe mai taken “Calm Down” a bikin na 2023.

Rema, wanda asalin sunansa Divine Ikubor, ya zamanto mawakin Najeriya na faarko da ya yi waka a bikin na Ballon d’Or da ake karrama gwarzon dan wasan kwallon kafa na shekara.

Lionel Messi na kasar Argentina ne ya lashe kambun na bana yayin da ya kara da zaratan ‘yan wasa irinsu Erling Haaland.

Wannan shi ne karo na takwas da Messi yake lashe wannan kyauta.

Dandalin Mu Tattauna

Bidiyo

Saurari Dalilin Da Ya Sa Ummi Zeezee Ta Ce Tana So Ta Kashe Kanta A Hira Da Wakiliyar VOA Baraka Bashir
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:39 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Saurari Bayanin Jarumar Kannywood, Nafeesa Abdullahi
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:24 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Bikin Yini Na Auren Zawarawa A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG