Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwayen Wasu Shirye-Shiryen Da Muka Kawo Muku A Shekarar 2024, Kashi Na Daya - Disamba 24, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku bitar wasu daga cikin shirye-shiryen da muka kawo muku a wannan shekara ta 2024 da mu ke ban kwana da ita.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwayen Wasu Shirye-Shirye Da Muka Kawo Muku A Shekarar 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:05 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG