Mutane 15 Sun Mutu, Iyalai Kimanin 300 Sun Bar Gidajen su a Rikicin da Akayi Tsakanin 'Yan Kabilar Tiv
![Mutane na ta gudu daga gidajen su sanadiyar rikici](https://gdb.voanews.com/b95d2a6d-333c-412a-9004-6136387ca565_cx15_cy4_cw74_w250_r1_s.jpg)
Rikicin ya barke ne tsakanin 'yan kabilar Tiv mazauna garuruwan Ogondo da Citire masu iyaka da karamar hukumar Donga.
WASHINGTON, DC —
Bayan rikicin wakilin Sashen Hausa a yankin Ibrahim Abdulaziz ya tattara karin bayanin da ya aiko kamar haka: