Ministan yada labarai na Najeriya, Lai Mohammed, ya ziyarci garin Bama a Jihar Borno domin ganewa idanunsa halin da ake ciki bayan da aka kwato garin daga hannun 'yan ta'addar Boko Haram
Lai Mohammed Ya Ziyarci Sojoji A Bakin Daga A Garin Bama

5
'Yan gudun hijirar da suka hallara domin ganawa da manyan baki a garin Bama, Jihar Borno

6
'Yan kato-da-gora, wadanda aka fi sani da sunan Civilian JTF, a garin Bama Jihar Borno

7
Bosniya

9
Wani gidan da 'yan Boko Haram suka manna tambarinsu jikin kofarsa a garin Bama