Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
Dardumar VOA
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
Lai Mohammed Ya Ziyarci Sojoji A Bakin Daga A Garin Bama
18:38 Disamba 08, 2015
Ministan yada labarai na Najeriya, Lai Mohammed, ya ziyarci garin Bama a Jihar Borno domin ganewa idanunsa halin da ake ciki bayan da aka kwato garin daga hannun 'yan ta'addar Boko Haram
1
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, a lokacin da ya isa wani sansanjin 'yan gudun hijira a garin Bama
2
Sojojin birged din da ta kwato garin Bama daga hannun 'yan Boko Haram
3
Jami'an tsaro su na gadin kofar fadar Shehun Bama a lokacin da ministan yada labarai Lai Mohammed ya kai ziyara
4
'Yan gudun hijirar da suka hallara domin ganawa da manyan baki a garin Bama, Jihar Borno
Domin Kari
Lai Mohammed Ya Ziyarci Sojoji A Bakin Daga A Garin Bama
Labarai masu alaka
Ana Horar Da 'Yan-Jarida A Gabanin Zaben Kasar Nijar
Taron Kyautata Dangantaka Tsakanin Kasar Najeriya Da Nijer
Masu Zuga Matasa Akan Biafra Gwamnati Zata Yiwa Dirar Mikiya- inji Solomon Dalung
Hukumomin Nijar za su Mika Wa Gwamnatin Najeriya 'Yan Boko Haram 500
Duk da Kiraye Kiraye da Ake yi, Ana Cigaba da Tauye Hakkokin Mata
Kungiyar ANDDH ta ce Bana Hukumomi Sun yi Biris da Hakkokin Talakawa
XS
SM
MD
LG