LAFIYARMU: A cikin shirin wannan makon cutar sankarar mama ita ce nau'in sankara da aka fi fama da ita a duniya, Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce an samu sabbin wadanda suka kamu da wannan cuta sama da miliyan 2 a shekarar 2018, da wasu sauran labarai.
Facebook Forum