Kasar Kamaru da makwabtanta sun yaba da shawarar da Amurka ta yanke ta tura dakarunta don yakar 'yan boko haram a yankin. Sanarwar daga fadar shugaban kasar Amurka, ta zo ne a lokacin da ake yawan samun hare-hare a kan farar hular da ke kan iyakokin Nigeriya, Kamaru, Chad da Najar.
Kamaru Da Makwabtanta Na Farin Ciki Da Shawarar Da Amurka Ta Yanke Na Aikawa Da Sojojinta

1
Shugaba Obama na Amurka ya sanar da da cewa zai tura sojoji 300 kasar Kamaru.

2
Sakataren yada labaran fadar shugaban Amurka Josh Earnest yace, Shugaba Obama, na Amurka ya sanar da cewa zai tura sojoji 300 kasar Kamaru.

3
Mayakan Boko Haram sun kai hare-hare a kasar Kamaru.

4
نمایش کیف دستی الماس نشان «هزار و یک شب» در حراج خانه ای در هنگ کنگ