Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kalubalen kai hare-hare kan manyan otel-otel na Abuja


Corpses are seen laid out in Damatura, Nigeria, following a series of coordinated attacks Friday that killed at least 69 people and left a new police headquarters in ruins.
Corpses are seen laid out in Damatura, Nigeria, following a series of coordinated attacks Friday that killed at least 69 people and left a new police headquarters in ruins.

Gwamnatin Nigeria ta maida murtani ga kashedin Amurka kan kai hare-haren kan manyan otel-otel na Abuja

Gwamnatin Nigeria ta ce ana daukan matakan da suka cancanta don tabattarda tsaron lafiyar mutanen babban birnin tarayya na Abuja da ma kasar baki daya. A lokacinda take maida murtani ga jan kunnen da Amurka tayi wa ‘yan kasarta da su gujewa manyan otel-otel na Abuja irinsu Hilton da Sheraton, gwamnatin ta Nigeria tace wannan kalubale makamancin wanda sauran kasashen duniya suka saba fuskanta ne. Wakiliyar Muryar Amurka (VOA) a Abuja, Medina Dauda ta halarci taron manema labarai da Marylyn Oga, jami’ar Hukumar Tsaron Nigeria, ta kira kan wannan al’amari kuma ta tattauna da Sahabo Imam Aliyu a kansa. ga tattaunawar tasu:

Aika Sharhinka

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG