Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami'an Sojojin Najeriya Sun Samu Nasarar Kashe Sheka'u


Wata alamar fuska dake nuna kusan cewa wannan gawa ta mutumin da yake fitowa a cikin bidiyo ne na Boko Haram ne da sunan Abubakar Shekau.
Wata alamar fuska dake nuna kusan cewa wannan gawa ta mutumin da yake fitowa a cikin bidiyo ne na Boko Haram ne da sunan Abubakar Shekau.

Rahotanni na nuni da cewar sojojin Nageriya sun samu nasarar hallaka wani mutun dake ikirarin shine Abubakar Shekau.

Rahotanni na nuni da cewar sojojin Nageriya sun samu nasarar hallaka wani mutun dake ikirarin shine Abubakar Shekau, wato shugaban haddadiyar kungiyar nan ta Ahlisuna Wadda’awati Lijjama’a wato Boko Haram. Wadansu hotuna da jami’an ‘yan sanda suka nuna ya bayyana cewar lallai gawar da aka samu tayi kama da shi Shekau’in. Wasu alamu da dama wanda suka hada da wani tambari a fuskar shi Shekau in na da gacikin abun da aka lura da shi da yabayyana cewar lallai shine.

Ga rahoton Ibrahim Alfa Ahmed.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:01 0:00
Shiga Kai Tsaye

Karin Bayani akan Rahoto na Musamman a Kan Boko Haram: Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi >>

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG