Jami’an kula da kayan tarihi na Masar sun gano wasu gumaka masu adon zinari guda 40 da kuma dadaddun akwatinan gawa aƙalla guda 100
Jami’an kula da kayan tarihi na Masar sun sanar da gano wasu dadaddun akwatinan gawa aƙalla guda 100 14 ga watan Nuwamba, kuma wasu daga cikinsu na da gawarwakin da aka adana a ciki. Haka kuma an gano wasu gumaka masu adon zinari kusan 40 a tsohuwar makabartar tarihin da ke kudu da birnin Alƙahira.
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 04, 2024
Yaushe Ne Bakon Haure Yake Samun Damar Kada Kuri’a A Zaben Amurka?
Facebook Forum