Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ingila Ta Doke Super Falcons A Wani Wasa Mai Sosa Rai


'Yan wasan Super Falcons (Facebook/NFF)
'Yan wasan Super Falcons (Facebook/NFF)

Ingila ta doke Najeriya da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a yau Litinin, inda ta samu nasarar tsallakewa zuwa matakin daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta FIFA, wadda Australia da New Zealand ne masu masaukin baki.

WASHINGTON, D. C. - Kusan mutane 50,000 ne suka halarci wasan na Ingila da Najeriya a filin shakatawa na Lang da ke Brisbane na kasar Australia. Wannan ya zama rashi mai ban takaici ga Super Falcons ta Najeriya.

Super Falcons sun bugi gefen sandar da kwallo sau biyu a cikin mintuna 90 na kwallon kafa ba tare da zura kwallo a raga ba kafin a tashi daga wasan, kuma sun samu damar cin kwallo daya a lokacin karin lokaci bayan da Lauren James ta Ingila ta samu jan kati saboda taka Michelle Alozie ta Najeriya.

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG