0
Hotuna Dumi-Duminsu daga Birmin Yemen, Janairu 24, 2015

1
Zanga zangar a birnin Sana, Yemen, Janairu 24, 2015.

2
Wasu 'yan kasar Yemen, suke zanga zangar a birnin Sana; a domin goyon bayan yan tawayen Houthi.

3
Sojojin Houthi a Sanaa, Yemen, Janairu 21, 2015.

4
Sojojin Yemen a birmin Sanaa, Janairu 21, 2015.