Rashin shugabancin na kwarai, da kin bin doka da oda da ‘yan kasa keyi, a mafi yawan sassan Jumhuriyar Afirka ta tsakiya ka iya jan hankulan kungiyoyin ‘yan ta’adda zuwa kasar daga sassa dabam-daban na Afrika.
Hotuna da Dumi-Duminsu Daga Jumhuriyar Afirka ta Tsakiya, 28 Nuwamba 2013

9
A family squatting at Bossangoa hospital, where over 1000 people have sought refuge from widespread killing, rape and extortion by de facto state forces, Nov. 9, 2013. (Hanna McNeish for VOA)