Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daraktan Kannywood Aminu S. Bono Ya Rasu


 Aminu Surajo Bono Ya Rasu
Aminu Surajo Bono Ya Rasu

A ranar Talata ake sa ran za a yi jana'izar marigayin a Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Allah ya yi wa shahararren Daraktan bangaren fina finai na shiyyar Kano ko kannywood, Aminu Surajo Bono, rasuwa da yammacin LitiniN.

Shahararren Daraktan, wanda kuma tsohon gogaggen jarumi ne, ya rasu ne bayan 'yar gajeruwar rashin lafiya.

A ranar Talata ake sa ran za a yi jana'izar marigayin a Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Dandalin Mu Tattauna

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG