Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Firai Ministan kasar Pakistan yana zargin makarkashiyar hambare gwamnatinshi


Jami'an kwana kwana na kasar Pakistani suna kokarin kashe wutar dake ci a motar dakon mai ta kungiyar NATO
Jami'an kwana kwana na kasar Pakistani suna kokarin kashe wutar dake ci a motar dakon mai ta kungiyar NATO

Firai ministan kasar Pakisatan yace wasu na nan suna kulla mishi makiricin ganin bayan gwamnatinsa, a daidai lokacinda gwamnatin tashi ke shan sukar lamiri saboda rahottanin da ake watsawa na cewa wai ta aikowa Amurka wata takardar asiri, tana rokon a taimaka, a hana yi mata juyin mulki

Firai ministan kasar Pakistan yace wasu na nan suna kulla mishi makircin ganin bayan gwamnatinsa, a daidai lokacinda gwamnatin tashi ke shan sukar lamiri saboda rahottanin da ake watsawa na cewa wai ta aikowa Amurka wata takardar asiri, tana rokon a taimaka, a hana yi mata juyin mulki.

A yau ne Firai Minista Yousuf Raza Gilani yake wannan kalamin bayanda babbar Kotun Kolin Pakistan ta bada sanarwar cewa zata yanke shawara akan ko ta binciki wannan lamari ko ta kyale shi.

Ance tun cikin watan Mayun da ya gabata wani babbar kusa na gwamnatin shugaba Asif Ali Zardari ya aiko wannan wasikar inda ake neman Amurka ta taimaka wajen tarwatsa wani yunkurin juyin mulkin da aka ce sojan Pakistan na kitsawa jim kadan bayan harin da Amurka ta kai a can Pakistan har ta kashe tsohon madugun al-Qaida, Osama Bin Laden.

Tun daga lokacin ake ta kira akan shugaba Zardari da pr.minista Gilani da suyi murabus

Aika Sharhinka

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG