Cibiyar gwajin cutar sankarar bakin mahaifa da aka bude a Jihar Kano wadda take irinta ta farko a Arewa maso Yammacin Najeriya ta fara aiki
Dakarun Najeriya da ke yaki da kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar sun ce ba za su huta ba har sai an kubutar da sauran 'yan matan Chibok da ke hannun kungiyar. Sojojin sun bayyana hakan ne a lokacin da suka gabatar da biyu daga cikin ‘yan matan da suka samu kubuta, da wasu rahotanni