Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


Bana Bakwai
Bana Bakwai

A shirinmu na bana bakwai a wannan mako ma muna tare da kallabi tsakanin rawuna , inda muka sami zantawa da malama Zulaiha wacce ta ce misali ana cikin taro ko ba cikin taro ba tsakanin kawaye ana hira sai wata ta zo toh a lokacin kuma ba’a son wacce ta zo ta san hirar da suke yi sai a juya harshe a ce , wacce ankare kawai ko kuma a ce Ware!

Ko kuma a ce ‘ah ya mu hade anjima ma’ana a bar wannan zan ce sai anjima ko a ce ware! Kawai manufa a bar zance har sai wacce ta zo ta bar wajen kafin a cigaba da hira ko gulmar da ake yi

Toh fa!

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG