Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Murabus Din Shugaban Jam’iyyar APC Da Karin Farashin Mai, Yuli 19, 2023


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin Baki Mai Yanka Wuya wasu al’amura biyu sun zo wa ‘yan Najeriya a ba zata a wannan makon, na farko, murabus din shugaban jam’iyyar APC mai mulkin kasar, na biyun kuma, shine wani kari a farashin man fetur, karo na biyu a cikin kasa da watanni biyu.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Murabus Din Shugaban Jam’iyyar APC Da Karin Farashin Mai, Yuli 19, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG