Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Kaddamar Da Shugabannin Majalisar Dokokin Najeriya, Yuni 14, 2023


Murtala Sanyinna
Murtala Sanyinna

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin 'Baki Mai Yanka Wuya' mun duba wani sabon babi na dimokradiya da ya kan kama a Najeriya, kaddamar da zaben shugabannin Majalisar Dokokin kasar da na jihohin su.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Kaddamar Da Shugabannin Majalisar Dokokin Najeriya, Yuni 14, 2023 .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:28 0:00

XS
SM
MD
LG