Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Wata Sabuwa Ta Bullo A Jihar Taraba Yayin Da NNPP Ta Yi Ikirarin Lashe Zaben Gwamna, Mayu 17, 2023


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

Zababbun ‘yan majalisar dokokin Najeriya na ci gaba da kalubalantar matakin jam’iyyar APC mai mulki, kan wadanda za su shugabanci majalisun dokokin kasar na 10. 

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin na wannan makon wata sabuwa ta bulla a jihar Taraba, yayin da jam’iyyar NNPP ta yi ikirarin lashe zaben gwamnan jihar.

Gwamnan Jihar Taraba Arch. Darius Dickson Ishaku Na Kada Kuri'a a Mazabarsa Dake Garin Takum
Gwamnan Jihar Taraba Arch. Darius Dickson Ishaku Na Kada Kuri'a a Mazabarsa Dake Garin Takum

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Wata Sabuwa Ta Bullo A Jihar Taraba Yayin Da NNPP Ta Yi Ikirarin Lashe Zaben Gwamna, Mayu 17, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00

XS
SM
MD
LG