Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana ci Gaba da Aike Sakonnin Ta'ziyya Saboda Rasuwar Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero


Marigayi Alhaji Ado Bayero a bikin cikarsa shekaru 50 akan gadon sarauta.
Marigayi Alhaji Ado Bayero a bikin cikarsa shekaru 50 akan gadon sarauta.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tareda manyan 'yan siyasa da suka hada da Alhaji Atiku Abubakar duk sun mika sakon ta'aziyyar rasuwar sarki Ado Bayero.

Sarkin wanda ya riki mukaman gwamnati kamin nadinsa sarkin kano, ya zama dan sanda da kuma jakadan Najeriya a kasar Senagal.

Kamar yadda masu sauraro suka sani tuni aka yi jana'izar sarkin Ado Bayero abirnin kano, bayan sallar jumma'a.

Wakilin Sashen Hausa Nasiru Adamu El-Hikaya ya sake duba abubawa da suka faru lokacinda marigayi sarki Ado Bayero ya kai ziyara kasar Senigal a shekara ta 2009, domin kara karfada dankon zumunci dake akwai tsakanin malaman tijjaniya da kuma masarautar kano.

Ga karin bayani.
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:59 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG