Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Tsaurara Matakan Tsaro Yayin Sauraran Takaddamar Sarautar Kano


Fadar Masauratar Kano
Fadar Masauratar Kano

Da misalin karfe 12 na ran nan ne alkalin kotun mai sharia M.A Liman ya zauna domin sauraron shari'ar.

An tsaurara matakan tsaro a wasu sassa na birnin Kano yayin da babbar kotun tarayya dake Kano ke zaman sauraron kara kan takaddamar Sarautar Kano.

Yayin da lauyoyi da manema labarai da sauran Jama’a suka cika zauren Kotun dake Unguwar Gyadi-Gyadi a birnin Kano, an girke dinbin Jami’an tsaro a muhimman wurare, musamman hanyoyin yankunan da kotun ke zama.

Da misalin karfe 12 na ran nan ne alkalin kotun mai sharia M.A Liman ya zauna domin sauraron shari'ar.

Alhaji Aminu Babba DanAgundi ne, Sarkin Dawaki Babba ya shigar da kara gaban kotun yana kalubalantar matakin gwamnatin Kano na rushe masarautu hudu da sauke sarakuna 5 na jihar Kano.

Dandalin Mu Tattauna

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG