Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kai Hari A Garin Egrak A Jamhuriyar Nijar


Wandansu mutane da ba a san ko suwaye ba sun kai hari a yammacin jiya, a wani kauye da ake kira Egrak, dake cikin jihar Tawa a kasar jamhuriyar NIjar.

Hakan ya farune bayan tashi daga cin kasuwar kauyen a yammacin jiya Alhamis, maharan yiwa jami’an tsaron kasuwar kwantan bauna, har suka kashe jami’I daya da raunata wasu biyu, daga bisani sun suka gudu.

Wata majiya mai tushe ta tabbatarwa da wakilin Muryar Amurka fakuwar wannan lamari, yanzu haka dai an karfafa tsaro a wannan yanki domin neman maharan da kuma kaucewa sake faruwar hakan.

Domin karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:54 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG