TASKAR VOA: Sakamakon juyin mulki da takunkumin ECOWAS ko CEDEAO har yanzu al’amura a Nijar na ci gaba da tafiyar hawainiya
Kungiyar manoman shinkafa ta Najeriya RIFAN, ta ce sama da masana’antun shinkafa 50 a jihar Kano aka rufe saboda karancin shinkafa a fadin kasa; Wasu manoma mata da miji ‘yan asalin Najeriya mazauna Amurka suna amfani da fasaharsu wajen inganta sana’arsu ta noma a jihar Maryland, da wasu rahotanni