Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Gana Da Shugaban Mulkin Sojin Nijar


Sarkin Kano Na 14, Mai Martaba Muhammadu Sanusi Lamido II
Sarkin Kano Na 14, Mai Martaba Muhammadu Sanusi Lamido II

A daidai lokacin da wakilan kungiyar africa ta AU da ECOWAS basu sami damar ganawa da shugaban soji na Nijar ba.

Sarkin Kano na 14, Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya sami ganawa da shugaban mulkin soji na Jamhuriyyar Nijar da suka hambarar da mulkin zababben shugaban kasar Muhammad Bazoum a kwanakin baya-bayan nan.

Khalifan na Tijjaniyyya kuma tsohon gwamnan babban banki na Najeriya ya sami ganawa da shugaban sojin ne a ranar larabar nan 9 ga watan Agustan 2023.

- Yusuf Aminu Yusuf

Dandalin Mu Tattauna

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG